Friday, October 23
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Latata 7 ga watan Afrilu ya kai Naira 1,379.30 akan kowace dala a kasuwar Gwamnati.

A kasuwar bayan fage kuwa farashin yana akan Naira 1,379.10 akan kowace Dala.

Rahoton yace farashin kasuwar Gwamnati dana kasuwar bayan fage sun zo kusan kankankan wanda hakan ke nuna kokarin gwamnati na bayar da sakamakon da ake so na daidaita farashin dalar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna ta yi magana kan Bidiyon Update dinta da akw ta magana akai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *