
Ofishin jakadancin kasar Amurka a Najeriya ya bayyana cewa shuwagabanni na cewa mutane su yi hakuri da matsin rayuwa.
Amma su suna kashe Biloyoyin Naira wajan biyan bukatunsu.
Ofishin ya watsa hakan ne ta shafinsa na Twitter wanda tuni aka dauko muhawa me zafi kai.