Sunday, December 14
Shadow

Sojan Najeriya ya dirkawa kanshi biinndiigaa ya muutuu

Sojan Najeriya dake aki a 14 Brigade Headquarters, Goodluck Ebele Jonathan’s Barrack, dake Ohafia, a jihar Abia ya kashe kansa.

Sojan wanda aka bayyana sunan sa da Vitalis ya kashe kansa ne a kofar wajan aikinsa.

Zuwa yanzu dai ba’ san dalilinsa na aikatawa kansa wannan danyen aiki ba.

Majiyoyi sun ce bincike ne kawai zai bayyana dalilin kashe kansa da wannan sojan yayi.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ji yanda wani barawo ya lallaba cikin gidan gwamnatin Kano ya sace daya daga cikin motocin tawagar Gwamna Abba Kabir Yusuf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *