Friday, December 5
Shadow

Sojoji kadau ba zasu iya magance matsalar tsaron Najeriya ba>>Inj Shugaban Sojoji, Janar Christopher Musa

Shugaban Hedikwatar tsaro ta kasa, Christopher Musa ya bayyana cewa, Sojoji kadai ba zasu iya magance matsalar tsaro a Najeriya ba.

Ya nemi hadin kan al’umma wajan magance matsalar tsaro ta kungiyar B0k0 Hàràm.

Ya bayyana hakane a Abuja wajan kaddamar da littafin tsohon shugaban hedikwatar tsaro, Lucky Irabor.

Yace aikin sojoji wajan samar da tsaro baya wuce kaso 25 zuwa 30.

Yace hadin kai na da muhimmanci sosai wajan magance matsalar tsaro.

Ya bayar da misali da kasar Singapore wadda yace sun samu ci gaban matsalar tsaro ne ta hanyar hadin kai da son juna, inda yace Najeriya ma sai an yi akan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kyautar Naira Miliyan daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *