December 29, 2024 by Bashir Ahmed Sojoji Sun Cafke Katsurgumar Mace, Dillaliyar Alburusai Ga Bello Turji. Karanta Wannan Kalli Bidiyon: A yaune Nafiu Bala Gombe ke gudanar da baban taron Jam'iyyar ADC tsagin da yake shugabanta amma babu kowa a wajan