Saturday, November 14
Shadow

Za’a yiwa shugaban kasar Israel, Benjamin Netanyahu tiyata saboda cutar yoyon fitsari

Firaiministan kasar Israel, Benjamin Netanyahu na fama da cutar yoyon fitsari inda za’a yi masa tiyata a yau, Lahadi dan samun sauki.

Ofishinsa ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Hakan na zuwane yayin da kasar ke ci gaba da yakar Kungiyar Hàmàs.

A baya dai dama an taba yi masa tiyatar Haniya.

Karanta Wannan  Mutuniyar Soja Boy, Home of Luxury ta bayyana cewa ta yi wannan kitson akan Naira dubu dari biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *