Wednesday, November 12
Shadow

Wata Sabuwa: Wannan matar taje ofishin ‘yansanda a Legas inda tace ta kawo karan Rana saboda zafin ranar yayi yawa

Rahotanni daga jihar Legas na cewa wannan matar ta je ofishin ‘yansanda dake Panti inda ta ce ta kawo karan ranane.

Tace zafin ranar yayi yawa shiyasa tace bari ta kaiwa ‘yansandan korafi.

Lamarin ya jawo muhawara me zafi inda wasu ke cewa anya Lafiyarta Qalau kuwa?

Karanta Wannan  'Allah Ya isa duk wanda ya ce APC nake yi wa aiki' - Inji Shugaban PDP Damagum

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *