Thursday, November 12
Shadow

Subhanallahi: Kalli Bidiyon wani dan Najeriya dake ikirarin Babu Allah, ya kara da cewa baya son taimakon Allah

Subhanallahi: Wani dan Najeriya ya dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta inda aka ga Bidiyonsa da yake ikirarin cewa, babu Allah.

Yace shi baya son taimakon Allah:

Kalli Bidiyon anan

Lamarin ya baiwa mutane mamaki inda wasu ke cewa ko dai bashi da hankali ne.

Karanta Wannan  Nafi son Talaka me babbar mazakuta da me kudi me karamat mazakuta>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *