SUBHANULLAH: Yanzu-Yanzu wata Motar Sumfuri ta gwamnatin jihar Sokoto ta samu mummunan hatsari a garin Zariya.

Bayanai sun tabbatar da cewa aƙalla mutane huɗu suka rasa rayukansu, wasu kuma sun samu raunuka. Allah ya jikansu da rahama.