Saturday, June 27
Shadow

Matar data daina cin duk wani abu da aka dafa sai kayan itace ta rigamu gidan gaskiya

Matar nan data daina cin duk wani abu da wuta ta taba ko aka dafa me suna Karolina Krzyżak, ta rigamu gidan gaskiya.

Matar asalinta ‘yar kasar Poland ce amma ta mutu ne a gain Bali

Da yawa sun zargeta da cutar da kanta.

Karanta Wannan  An zargi Peter Obi da kulla yiwa Shugaba Tinubu juyin mulki, Ya mayar da martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *