Monday, December 16
Shadow

Sunayen mata masu dadi

SUNA YEN YARA MATA DA MA,ANRSU
WARE SUNAN DA KAKE SHA,AWA KASAWA
DIYARKI/
KI.
——————-
1.Eeman (imani)
2.Ameerah (gimbiya)
3.Ihsan (kyautatawa)
4.Intisar (Mai nasara)
5.Husna (kyakyawa)
6.Mufida (Me amfani)
7.Amatullah (Baiwar Allah)
8.Ahlam (Me kyawawan mafarkai)
9.Saddiqa (Mai gaskiya)
10.Sayyada (Shugaba)
11.Khairat (Me alkhairi)
12.Afaf (Kammamiya)
13.Basmah (Murmushi)
14.Nasreen (Wata fulawa mai kamahi a gidan
aljannah)
15.Salima (Mai aminci)
16.Rauda (A cikin masjid nabawi)
17.Samha (Mai kyau)
18.Siyama (Mai azumi)
19.Sawwama (Mai yawan azumi)
10.Kawwama (Mai Sallar Dare)
11.Nuriyyah (Haskakawa)
12.Noor (Haske)
13.Sabira (Mai hakuri)
14.Meead (alkawari)
15.Islam (Musulunci)
16.Nawal (Kyauta)
17.Afrah (Farin ciki)
18.Mannal (Wadata)
19.Faiza (babban rabo)
20.Hannah (Mai tausayi)
21.Sajeeda (Mai yawan sallah)
22.Hameeda (godiya ga Allah)
23.Afnan (Ci gaba ko farin ciki, ko kuma reshen bishiya)
24.Nabiha (Mai kwazo)
25.Yusurah (Mai sauki)

Karanta Wannan  Ya ake farantawa saurayi rai

Sunayen mata masu daraja a musulunci

Asiyah

Afraa

Aisha

Ama

Aminah

Amrah

Arwa

Asma

Atheelah

Atiqa

Ayman

Azbah

Baghoom

Barakah

Bareerah

Barzah

Buhayya

Bushrah

Fakhitah

Fariah

Farwa

Fasham

Fatima

Firozah

Fakaihah

Ghufairah

Habibah

Hafsah

Halah

Halima

Hammah

Hamizah

Hind

Isma

Jamila

Jumail

Jumanah

Juwayriyya

Kareemah

Khadijah

Khairah

Khawlah

Kulthum

Lailah

Lubaba

Lubaynah

Maria

Maymunah

Nahdiya

Najiya

Nusaibah

Qutaylah

Rakheelah

Ramlah

Rayta

Rufaida

Ruman

Rumaisa

Rukayyah

Safiyyah

Sahla

Salma

Sarinnah

Shifa

Sirin

Sobia

Sawda

Sumayya

Umma

Zainab

Zunairah

Sunayen mata na gari da aka fada a Alqur’ani:

Maryam

Bilkis

Hauwa.

SUNAYE MASU DADI DA YA DACE MATA SU DINGA KIRAN MAZAJENSU DA SHI, KO MAZAN SU DINGA KIRAN MATANSU DA SHI.
»
»
«
«
My blood
My one and only
Mine
My soul
My hert beat
My luvly one
My man
My hrt
Sunshine
Moonlight
My hubby
Kushi
Shona
Kurratul aini
Sahab
Nurul hayat
Sweetynah
Pyaar
My oga
Swt cucumber
Yayanah
Bbynah
Excellency
My D
My fiance
My everything
Nurul qalbee
My hrt desire
My bby boo
Booboo luv
My jaan
My one
Final choice
Chocolaty
My bby
Cool
My durlin
Soulmate
Nawan
Hearty
Reality
Ranka shi Dade
Merri
My habibi
My sarki
ZUMANA
My Prince
Noor
My honey
King
Hearthrob
My dream
Chocolatynah
Bae of life
Creamy berry
Swt luv
Swt angel
My hero
Swt berry
Jinin jikinah
My precious
Heart controller
Strawberry
Bubbles
Bunny
Cherrypie
Maza
Dimple
Honylips
Honeybee
Lollipop
Starshine
Unique
Super star
Sugar bebe
Sugar lips
Cwt bby
Life partner
Incomparable
My ulfat
My future
Everlasting
Hot milk
Sahibul qalbee
Guardian angel
Ma’ul hayat
Adorable
Amigo
Boy wonder
Cowboy
Hot kiss
Cuddle bear
Expensive kisses
Daredevil
Ectasy
Fruits loops
Goofy angel
Honey bunch
Cutie pie
Key to my lyf
My popster
My World
!
Ma’aurata Asha soyayya lafiya.
_Daga Mai son Ku dore da soyayya har illah masha Allah…..Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

Karanta Wannan  Kalaman soyayya masu dadi

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

6 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *