Friday, December 5
Shadow

Ta Shyekye Mijinta a Jibiya jihar Katsina, Kwana uku bayan an daura musu aure

INNA LILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN: Ta Ýi Wà Mìjìɲțà Yàñkàñ Rãģø Bayàñ Kwanà Ukù Da Ɗauriɲ Aųrèɲșù A Kãțșiɲà

Wannan da kuke gani sunansa Abubakar Ɗan Gaske Mai Nasara, ɗan garin Jibia ne dake jihar Katsina, yau kwana uku da daura auren su tare da wannan matar ta sa mai suna Aisha Muhammad, sai ga shi a jiya Lahadi 23/11/2025 yana cikin bacci da rana a gida tà sà wùķã tà ýì mãśà ýªªɲķàñ řªğø.

Allah Ya gafarta masa.

Daga Dokin Karfe.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda sojoji suka Làkàdàwà wani Dansanda Dùkàn Tsìyà sannan suka kwace masa Byndìghà a Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *