
Babban malamin Kirista, Reverend Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, lallai anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.
Yace kuma Gwamnati saboda ta musulunci ce bata damu ba.
Ya bayyana hakane a hirar da dan jaridar Ingila, Piers Morgan yayi dashi.
Yace a rana daya ya taba binne gawarwaki sama da 500.
Yace dan haka su zuwa Trump Najeriya kamar taimakon da Allah yawa Bani Israyla ne.