Saturday, August 15
Shadow

Takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso ya maza mataimaki zata kayar da Tinubu Zabe inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, tsayawa takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso yayi masa mataimaki ne zasu kayar da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe.

Ya bayyana hakane a X inda yace wannan hadi yana baiwa APC tsoro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Rahama Saidu ta wallafa wannan Bidiyon da ya jawo cece-kuce sosai, wata tace mata, wata Tace mata "Nòwnùwà sun yi kyau, Allah kawo Kasuwa"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *