Tarewar Ƙaramin Ministan Tsaro Jihar Sokoto Shin Ko Kwalliya Ta Fara Biyan Kuɗin Sabulu Cikin Yaƙi Da Ƴaɲ Tá’aḍdą ?
Biyo bayan tarewar ƙaramin ministan tsaro, Dakta Bello Muhammad Matawalle da manyan hafsoshin sojin Najeriya Jihar Sokoto domin fatattakar ƴąɲ bîɲḍiĝa da masu gârkűwa da mutane kamar yadda shugaban ƙasa Tinubu ya umarce su, wata majiya tace tuni kwalliya ta fara biyan kuɗin sabulu kan yâƙíɲda suke da ƴąɲ ta’ąddáɲ
Wata majiya ta ce, ana can ana gwąfzáwa a tsakaniɲ ƴąɲ bîɲdiģa da sojojin inda kuma ƴâɲ bîɲdiĝa da dama suke tsréwa wasu kuma suke mụtųwa sanadiyyar lugúdéɲ wuta ta sama da ƙasa da dakarun sojòji suke musu bisa haɗin gwiwar rundunonin tsaro daga Jihohin Katsina, Sokoto, da Kaduna.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa duk da yadda wasu manya ba sa son a yáƙi ƴañ ta’addar amma haka dakarun suke fatattakarsu a wannan lokaci inda ko da a jiya Laraba, 4 ga watan Ogas, 2024, sai da ka yi wata arangama a tsakanin sojoji da ƴąɲ biɲdíĝa inda ƴan bindiga da dama suka hallaka tare da karɓe baburansu da biɲdiĝògí, yayin kuma da sojoji biyu suka samu raunuka hanyar Katsina zuwa Jibiya.
Wane fata zaku yi musu?