Thursday, January 15
Shadow

Tauraron mawakin Kudu, Burna Boy ya kashe Naira Miliyan 80 a gidan rawa(Club) a legas a dare daya

Rahotanni sun ce Tauraron mawakin kudu, Burna Boy ya kashe Naira Miliyan 83 a dare daya a wani gidan rawa dake Legas.

Tuni rasit din kudin da ya kashe ke ta jawo a kafafen sada zumunta.

A baya dai shima Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a gidan rawar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Ashe har yanzu magana na nan,Maiwushirya ya jadawa 'YarGuda Lefe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *