JARUMAR KANNYWOOD HAFSAT IDRIS ZATA ƘARA AURAR DA WATA ƳAR TATA.

Ihsan kenan, ƴar Jarumar Kannywood Hafsat Idris (Ɓarauniya) wadda shirye-shirye su ka yi nisa na aurenta.
Mahaifiyarta ce ta wallafa hotunan da ke nuni da shirye-shiryen auren, inda ta ce “yarinya ta kusa barin mamanta”.
Wane fata zaku yi musu?