
Fasto Odumeje ya bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan kasuwa wanda ya zo tarawa kansa sa iyalinsa dukiya.
Odumeje ya bayyana cewa shuwagabanni sune irin su Ibrahim Traore da Xi jingping na China da sauransu.
Yace amma mafi yawancin ‘yan siyasar Najeriya tara abin Duniya ne a gabansu.