
Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai goyawa baya a zaben shekarar 2027.
Ya bayyana hakane a wajan taron tsaffin ‘yan majalisar tarayya a Abuja.
Hakanan sauran ‘yan jam’iyyar APC da yawa suma sun bayyana goyon bayansu ga takarar shugaba Tinubu a zaben 2027.