Friday, December 26
Shadow

Tinubu ya gaza, Akwai yunwa sosai a Najeriya>>Inji tsohon Hadimin Tinubun, Hakeem Baba Ahmad

Tsohon hadimin shugaban kasa, Hakeen Baba Ahmad wanda da kansa ya ajiye aiki a gwamnatin shugabab kasar yace Akwai yunwa a Najeriya.

Yace akwai kuma matsalar tsaro da zubar da jini kuma idan ma gwamnati na kokari, kokarin yayi kadan.

Hakeem Baba Ahmad na daga cikin wanda ke son ganin an kayar da gwamnatin Tinubu a shekarar 2027.

Karanta Wannan  Najeriya ta mayar da ƴan Mali 62 da suka shiga ƙasar ba bisa ƙa'ida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *