Tsohon Dan kwallon Najeriya, Rio Ferdinand ya bayyana cewa yana tare da Najeriya a wasan da zasu buga da kasar Morocco an jima na kusa dana karshe na gasar AFCON.
Ya wallafa hotonne a shafinsa na X.