
Tsohon Mataimakin Peter Obi a zaben shugaban kasa na shekarar 2023, Yusuf Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, zai fito takarar shugaban kasa zaben shekarar 2027 a jam’iyyar Labour Party.
Ya bayyana cewa idan ya zama shugaban kasa, a watanni na farko zai tabbatar ya linka Albashin jami’an tsaro da sau 4.