Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya kaiwa takwaransa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ziyara a gidansa dake kan dutse a Minna.
An ga Hotunan nasu na ganawa wanda suka kayatar a kafafen sada zumunta.