Friday, October 16
Shadow

Tsohon Shugaba kasa, Olusegun Obasanjo ya kaiwa Takwaransa, Janar IBB ziyara

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya kaiwa takwaransa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ziyara a gidansa dake kan dutse a Minna.

An ga Hotunan nasu na ganawa wanda suka kayatar a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sabon wajan Tausa da aka bude a Kano inda 'yan mata Tsyrara sukewa maza tausa, sai ka zabi wadda zata maka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *