Sunday, November 15
Shadow

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da dansa wanda shima a yanzu ya zama janar

Tsohon shugaban kasa, Janar Olusegun Obasanjo me ritaya tare da dansa, Brigadier General Adeboye Obasanjo kenan a wannan hoton.

Hoton ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda akai ta sam barka

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Babban dan siyasa, Shaibu Gwanda Gobir ya fallasa yanda ake sace man fetur a Najeriya fiye da wanda Najeriyar take samu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *