Sunday, August 30
Shadow

Kalli Bidiyo: Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi ta fito ta bayar da hakuri game da Bidiyon da aka ga tana Bhatsaa a ciki wanda ya yadu sosai

Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta fito ta bayar da hakuri game da Bidiyon ta na batsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Habiba a Bidiyon data wallafa a shafinta na Tiktok tace hukumar tace fina-finan Kano ta nusar da ita cewa abinda ta yi bai dace ba.

Tace dan haka tana baiwa duk masoyanta hakuri kuma hakan ba zai sake faruwa ba.

Karanta Wannan  Muna zuwa Masallatai 'yan Uwan Musulmai basa taimakon mu amma gashi ana taimakon mu a coci>>Inji Wannan matar 'yar Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *