Saturday, January 25
Shadow

Uba Sani ya yi wa fursunoni 110 afuwa

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya yi wa fursunoni 110 afuwa a wata ziyara da ya kai a babban gidan gyara hali da ke cikin garin Kaduna.

Gwamnan ya ɗauki matakin ne a ranar Talata, kwana ɗaya gabanin bukin ranar dimokuraɗiyyar ƙasar wanda zai gudana a ranar Laraba, 29 ga watan Mayu.

Uba Sani wanda ya kuma bai wa fursunonin da aka yi wa afuwar naira 30,000 a matsayin kuɗin mota.

Karanta Wannan  An saka kalmar tsire a cikin Dictionary din Turanci na kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *