Wednesday, July 29
Shadow

Zuwan kwamishinan ‘yansandan jihar Lagos wajan taron yakin neman zaben Tinubu ya jawo masa Allah wadai da kiran cewa a cireshi daga mukamin

Kwamishinan ‘yansanda jihar Lagos, Tunji Disu ya halarci wajan taron City Boy Movement wanda taro ne na yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Saidai zuwansa wajan ya jawo cece-kuce sosai.

Inda ake ta Allah wadai da fadar cewa hukumomin tsaro bai kamata suna halartar wajan tarukan goyon bayan ‘yan siyasa ba.

Da yawa sun yi kiran cewa ya kamata a saukeshi daga mukaminsa.

Karanta Wannan  Hukumar kula da jiragen kasa ta Najeriya ta kara yawan ziga-zirgar jirgin saboda tafiye-tafiyen Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *