Monday, December 16
Shadow

Wahalar rayuwa tasa yanzu matasan Najeriya na zuwa kasar Nijar neman aiki>>Jafar Jafar

Shahararren dan jarida, Jafar Jafar ya bayyana cewa a shekarun baya, matasa daga kasar Nijar na zuwa Najeriya dan yin aikin gadi da tura ruwa da sauransu.

Yace amma yanzu labari ya canja inda, musamman saboda faduwar darajar Naira, matasan Najeriya sai shiga kasar Nijar suke neman aikin yi.

Karanta Wannan  Nan da shekarar 2027 zamu gyara wutar lantarki ta yanda za'a rika samunta tsawon awanni 20 kullun>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *