Wednesday, January 15
Shadow

Wahalar rayuwa tasa yanzu matasan Najeriya na zuwa kasar Nijar neman aiki>>Jafar Jafar

Shahararren dan jarida, Jafar Jafar ya bayyana cewa a shekarun baya, matasa daga kasar Nijar na zuwa Najeriya dan yin aikin gadi da tura ruwa da sauransu.

Yace amma yanzu labari ya canja inda, musamman saboda faduwar darajar Naira, matasan Najeriya sai shiga kasar Nijar suke neman aikin yi.

Karanta Wannan  Gobarar Amurka: Yayin da suke tsaka da fama da mahaukaciyar gobara an kuma samun girgizar kasar a California ta kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *