
Dan wasan Najeriya, Bright Osayi-Samuel yayi tambayar cewa shin wai dama har yanzu akwai irin wannan Rafalin?
Ya bayyana hakane bayan wasan Najeriya da Morocco wanda Moroccon ta fitar da Najeriya.
Ya bayyana cewa ba wai yace Rafali ne ya fitar dasu ba amma maganar gaskiya ba’a musu Adalci ba.