Wednesday, January 15
Shadow

Wai ta yaya mutum zai gane ya haukace>>Garzali Miko ya tambaya

Tauraron Fina-finan Hausa kuma Mawaki, Garzali Miko yayi tambayar wai ta yaya mutum zai san ya haukace?

Yayi tambayar ne a shafinsa na sada zumuntar Instagram.

Karanta Wannan  Tauraron Mawakin Hausa, Garzali Miko tare da iyalansa sun sha kwalliyar Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *