Sunday, November 15
Shadow

Wallahi idan Jam’iyyar su Atiku ta karbi mulki sai kun ce gara Tinubu dasu>>Sheikh Musa Asadussunnah

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, idan sabuwar jam’iyyar su Atiku ta ci zabe, sai an ce gara Tinubu dasu.

Malam yace nan gaba Tinubu saboda abin arzikin da yawa Najeriya sai an sakashi a kan kudin Najeriya irin yanda akawa su sardauna.

7

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Gfresh ya bar matarsa a Abuja ya tafi Kano, An ganshi tare da Saniya Haruna a Dakin Otal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *