
Wata tsohuwar hadimar tsohon shugaban kasa da ake kira da Beby Buhari ta yi ikirarin cewa, Marigayi tsohon shugaban kasar ya bayyana gareta a mafarki.
Ta wallafa a shafinta na X cewa, ta ga Buhari a mafarki da fararen kaya da Dogon gashi fuskarsa cike da annuri yace mata ya gode da addu’o’in da take masa.
Tace lamarin ya bata mamaki matuka.