Wednesday, November 19
Shadow

Wani Bature me fada a ji yayi kira ga Trump ya tabbatar da Kafuwar kasar Biafra

A yayin da ake tsaka da tattauna barazanar shugaban kasar Amurka Donald Trump ta kawo hari Najeriya da sunan cewa zai baiwa kiristoci kariya daga Khisan Khiyashi da ake musu.

Wakili a kungiyar tsaron kasashen Turawa ta NATO me suna Gunther Fehlinger yayi kira ga Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya tabbatar da kafuwar kasar Biafra.

Hakan yasa masu sharhi da yawa ke bayyana cewa, dama abinda ya tado da maganar cewa ana yiwa Koristoci khisan Kyashi kenan ana son kafa kasar Biafra ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mata da Miji na shan ruwan Allah wadai saboda yanda mijin yayiwa matarsa Bidiyo yana tambayarta ko ta taba aikata Alfasha da wani kamin ya aureta?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *