Friday, September 11
Shadow

Nasiru ya san matarsa tana kasar Morocco>>Inji Lauyan Khadija

Nasiru dake zargin Sheikh Dr. Ahmad Gumi da rike masa mata.

Yasan cewa matarsa na kasar Morocco, idan yasan cewa tsakaninsa da matarsa suna zaman lafiya kamar yanda yake ikirari, to ya je ya dawo da ita.

Sannan kudin sadakinta ma bai bata ba.

Sannan akwai sanda suka yi fada, ya fitar da ita wajen gidan da suke da kayan bacci a jikinta ya kulle mata kofa ya hanata shiga gida

Sannan ya gaya mata cewa ba zai saketa ko shekara dari za’a yi ana case, zai hana ta gaba ya hanata baya.

Inji Lauyar Khadija Diab ‘yar kasar Morocco me suna Bilkisu Abdulrasheed.

Karanta Wannan  Ronaldo ya ci kwallaye 2 a wasan Portugal da Uzbekistan wanda suka ci 5-0
@rfi_ha

Matar Nasir ta koma ƙasar Morocco duk da ya ce ba zai sake ta ba koda nan da shekara 100, sannan ya ɓata wa Sheikh Ahmad Gumi suna ta hanyar yin ƙarya Barr. Bilkis Abdurrashid Shebby Lauya Bilkis Abdurrashid Shebby wadda ita ce shugabar ƙungiyar yaƙi da cin zarafi ta WAR Initiative ta kuma yi bayanin dalilin da ya sa suka share tsawon lokaci ba su yi cikakken bayani ba kan batun tun a baya. Domin kallon wannan doguwar tattaunawa ta kusan awa guda zaku iya zuwa Youtube na RFI Hausa: https://youtu.be/T96deR1GvUk?si=SmknUmHo7YfjmPwv

♬ original sound – RFI Hausa – RFI Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *