
Wani inyamuri yace akwai mamakin ta yanda Atiku ke iya ci gaba da rayuar Facaka duk da cewa, shekaru 18 kenan da saukarsa daga mukamin mataimakin shugaban kasa.
Ya bayyana hakane bayan wallafa Bidiyon Tawagar Motocin Atiku.
Yace wai bai kamata a yadda da Atiku a matsayin shugaban kasa ba dan ba lallai yawa mutane Adalci ba.