Wednesday, September 30
Shadow

Wani Kirista ya jawo cece-kuce bayan da yace Hijabi na Kirista ne Musulmai suka musu kwace

Wani Kirista ya jawo cece-kuce bayan da yace Hijabi na Kirista ne amma Musulmai suka musu kwace.

A cewarsa, Musulmai da yawa mazauna Amurka yanzu sun daina saka Hijabi.

Saidai da yawa sun ce me yasa kiristocin basa saka Hijabin?

Karanta Wannan  Kamfanonin Rarraba wutar Lantarki ne ke bamu matsala wajan magance matsalar rashin wuta>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *