Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Zan mayar da matatar man fetur dina me fitar da ganga Miliyan 1.4 na man fetur kullun maimakon ganga 650,000>>Inji Dangote

Attajirin Africa, Aliko Dangote a hukumance ya sanar da mayar da matatar man fetur dinsa ta rika fitar da ganga Miliyan 1.4 kullun Maimakon Ganga 650,000 da yake fitarawa a yanzu.

Yace hakan zai sa matatar tasa ta zama ta Daya a Duniya wajan yawan fitar da man fetur.

Dangi ya sanar da hakane a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai.

Ya godewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma ‘yan Najeriya bisa hadin gwiwar da suka bashi.

Karanta Wannan  ADC ce ke amfani da rasuwar Buhari don neman karÉ“uwa ba ji ba>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *