Wednesday, November 18
Shadow

Wani me tallar Tinubu ya tsere a jihar Kebbi

Nan wani ne da yaje yiwa mutane Tallar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kebbi

Saidai ya tsallaka Katanga ya ranta a na Kare bayan da mutane suka nuna basa yi, ya kuma ga alamar in bai arce ba zai iya cin na jaki.

Hakanan sauran abokan tafiyarsa sun yi sauri suka shiga mota suna cire riga me dauke da fastar APC da hoton Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Karanta Wannan  Fusatattun Matasa sun Bankawa jami'in NDLEA wuta ya kone kurmus a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *