Saturday, June 27
Shadow

Wannan an ce shine sojan da ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigar nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigar

Wannan an ce shine sojan da ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigar nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigar.

Waɗanda suka addabi al’ummar jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa.

An tabbatar da jarumi ne na yankan shakku, domin ance harda hannu yake kama ƴan bindiga.

Allah ya ƙara kare shi a wannan aiki da yake yi. Ya kuma ƙara bashi nasara da sauran abokan aikinsa.

Daga Zakari Y Adamu Kontagora

Karanta Wannan  Jam'iyyar PDP ta lashe gaba dayan zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *