Saturday, January 3
Shadow

Wannan Baiwar Allah Mai Suna Aisha Isa Muh’d Ta Rasu A Sanadiyyar Haihuwa

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Wannan Baiwar Allah Mai Suna Aisha Isa Muh’d Ta Rasu A Sanadiyyar Haihuwa.

An nemi a saka ta cikin addu’a, Allah Ya gafarta mata.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya amince ya tsaya takarar shugabab kasa a shekarar 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *