Tuesday, May 19
Shadow

Wannan Bidiyon na Rayya da aka ganta a wani yanayi ya dauki hankula

Bidiyon tauraruwar fina-finan Hausa, Rayya da ya bayyana inda aka ganta sanye da kaya ba dankwali ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

Wasu dai saboda irin yanda ta bayyana a Bidiyon suna cewa ba ita bace.

https://www.tiktok.com/@rayya.official4/video/7533739372231871750?_t=ZS-8yeEUFc4Nur&_r=1

Menene ra’ayinku akai?

Karanta Wannan  Masu Kwacen Waya Sun Ķashè Shì A Yayin Da Suka Tare Hanya Suna Kwacen Waya A Daren Jiya A Titin Katsina Road Dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *