
Inyamuri da yayi ikirarin yana aiki a matsayin sojan kasar Amurka, ya jawo hankalin ‘yan uwansa inyamurai dake zaune a Arewa su koma gida.
Ya bayyana cewa akwai wani abu dake shirin faruwa a Arewacin Najeriya.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyosa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da yawa Inyamurai ‘yan uwansa suka goyi bayansa.