Monday, May 11
Shadow

Wannan inyamurin ya jawo hankalin ‘yan Uwansa Inyamurai dake zaune a Arewa su gaggauta komawa gida

Inyamuri da yayi ikirarin yana aiki a matsayin sojan kasar Amurka, ya jawo hankalin ‘yan uwansa inyamurai dake zaune a Arewa su koma gida.

Ya bayyana cewa akwai wani abu dake shirin faruwa a Arewacin Najeriya.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyosa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da yawa Inyamurai ‘yan uwansa suka goyi bayansa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa bashi da lafiya, inda Garba Shehu ya yi karin haske kan halin da shugaban ke ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *