Wednesday, November 4
Shadow

Nan wani Asibiti ne da ana tsaka da yiwa marar Lafiya Tiyata Wutar da ake amfani da ita ta lalace

Wannan wani Asibiti ne a Najeriya wanda ana tsaka da yiwa marar Lafiya Tiyata, wutar da ake amfani da ita ta dauke.

Shine ake ta dukanta da hannu dan ta dawo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda rayuwa ta juyawa wata matashiya dake zuwa Abuja Karbo iPhone

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *