
Tauraruwar Kafafen sadarwa, Lizzy Anjorin ta bayyana cewa, Leshin dake jikinta ake gani tana sakawa, Naira Miliyan 50 ake sayar dashi.
Ta bayyana hakane yayin da suke takun saka ita da abokiyar sana’arta, Iyabo Ojo.
Ta tambayi cewa shin Iyabo Ojo ta taba saka irin wannan leshin?