
Wannan wata matar aure ce da aka yi garkuwa da ita a Abuja.
Tun ranar Lahadi data shiga motar once chance a Lugbe ba’a kara jin duriyarta ba sai dai suka kira suka ce a tura musu Dubu 50
Bayan an tura musu sai suka ce suna neman Miliyan 50, mijin yace bai da kudin.
Ya je wajan ‘yansanda amma sai yawo ake msa da hankali babu alamar zasu taimaka masa su ceto matar tasa.