Friday, October 2
Shadow

Wannan wasu barayin wayane da aka kama a Kano

Wannan barayin wayane da aka kama a garin Kano.

An kwace wayoyi da yawa a hannunsu kuma sun amsa laifukan da ake zarginsu dasu.

Karanta Wannan  Dan Gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kaiwa Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *