Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Update dun Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ya fita suna kyss ita da wani

Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufeeda ta fitar da wani sabon fim na kudancin Najeriya data bayyana a ciki da ya dauki hankula.

Bidiyon tallar fim din data wallafa a shafinta na Instagram an ganta suna Kyss ita da wani jarumi.

Hakan ya dauki hankula akai ta muhawara akai.

Danna nan dan kallon Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *